Home  /  Books & Reference Apps  / Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata on Windows Pc

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata on Windows Pc

Developed By: sabilujmr

License: Free

Rating: 4,2/5 - 56 votes

Last Updated: December 29, 2023

Download on Windows PC

Compatible with Windows 10/11 PC & Laptop

App Details

Version 1.0
Size 4.3 MB
Release Date November 19, 19
Category Books & Reference Apps

App Permissions:
Allows applications to open network sockets. [see more (3)]

What's New:
* soyayya da aure* soyayya da shakuwa* kalaman soyayya* samfurin kalaman soyayyar hausa* kalaman soyayya hausa da turanci* soyayya* soyayya zallahSoyayya da... [see more]

Description from Developer:
wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu... [read more]

App preview ([see all 5 screenshots])

App preview

About this app

On this page you can download Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata and install on Windows PC. Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata is free Books & Reference app, developed by sabilujmr. Latest version of Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata is 1.0, was released on 2019-11-19 (updated on 2023-12-29). Estimated number of the downloads is more than 10,000. Overall rating of Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata is 4,2. Generally most of the top apps on Android Store have rating of 4+. This app had been rated by 56 users, 6 users had rated it 5*, 37 users had rated it 1*.

How to install Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata on Windows?

Instruction on how to install Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata on Windows 10 Windows 11 PC & Laptop

In this post, I am going to show you how to install Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata on Windows PC by using Android App Player such as BlueStacks, LDPlayer, Nox, KOPlayer, ...

Before you start, you will need to download the APK/XAPK installer file, you can find download button on top of this page. Save it to easy-to-find location.

[Note] You can also download older versions of this app on bottom of this page.

Below you will find a detailed step-by-step guide, but I want to give you a fast overview of how it works. All you need is an emulator that will emulate an Android device on your Windows PC and then you can install applications and use it - you see you're playing it on Android, but this runs not on a smartphone or tablet, it runs on a PC.

If this doesn't work on your PC, or you cannot install, comment here and we will help you!

Step By Step Guide To Install Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata using BlueStacks

  1. Download and Install BlueStacks at: https://www.bluestacks.com. The installation procedure is quite simple. After successful installation, open the Bluestacks emulator. It may take some time to load the Bluestacks app initially. Once it is opened, you should be able to see the Home screen of Bluestacks.
  2. Open the APK/XAPK file: Double-click the APK/XAPK file to launch BlueStacks and install the application. If your APK/XAPK file doesn't automatically open BlueStacks, right-click on it and select Open with... Browse to the BlueStacks. You can also drag-and-drop the APK/XAPK file onto the BlueStacks home screen
  3. Once installed, click "Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata" icon on the home screen to start using, it'll work like a charm :D

[Note 1] For better performance and compatibility, choose BlueStacks 5 Nougat 64-bit read more

[Note 2] about Bluetooth: At the moment, support for Bluetooth is not available on BlueStacks. Hence, apps that require control of Bluetooth may not work on BlueStacks.

How to install Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata on Windows PC using NoxPlayer

  1. Download & Install NoxPlayer at: https://www.bignox.com. The installation is easy to carry out.
  2. Drag the APK/XAPK file to the NoxPlayer interface and drop it to install
  3. The installation process will take place quickly. After successful installation, you can find "Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata" on the home screen of NoxPlayer, just click to open it.

Discussion

(*) is required

Download older versions

Other versions available: 1.0.

Download Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata 1.0 on Windows PC – 4.3 MB

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so.

Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu.

Kadan daga cikin irin abubuwan da suke ciki wanda zaka ko zata koya sun hada da kamar su:

HALAYEN DA MATA SUKAFI TSANA A WAJEN MAZA.

Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so.

1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata

2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO.

3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take

4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu.

DABARAR SACE ZUCIYAR BUDURWA DA KAKE KAUNA.

FARKON HADUWARKU yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira,

A cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare, idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta amma kada ka zaKe a wannan fannin,

Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar yarinyar ?

Idan har ta basar da zanchen tofa kachi gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Harqallah

Bugu da kari wannan babbar manhaja tamu tana da alaka da wayannan muhimman abubuwa a duniyar soyayya a koda yaushe kamar irin su:

* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* yadda ake soyayya
* rayuwar aure da soyayya
* soyayya da amana
* soyayya
* Soyayya
* littafan soyayya
* soyayya da tausayi
* hakkin miji akan matarsa
* matar aure, matar sunnan
* soyayya zalla
* soyayya da kishi
* hausa
* soyayyar hausawa
* aure, auren hausawa
* soyayya da aure
* kalaman Sace Zuciyar mata
* soyayya da rikon amana
* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani da yan zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* aure da jima'i
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* samfurin kalaman soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin kalaman soyayya a hausa
* sakonnin soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da aure
* rayuwar soyayya da aure da jima'i

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
* soyayya da aure
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya
* samfurin kalaman soyayyar hausa
* kalaman soyayya hausa da turanci
* soyayya
* soyayya zallah
Soyayya da jima'i
Allows applications to open network sockets.
Allows applications to access information about networks.
Allows applications to access information about Wi-Fi networks.